RFI Hausa
February 27, 2025 at 09:55 AM
Tsohon minista kula da yankuna a Rwanda James Kabarebe, ya ce takunkuman da ƙasashen duniya suka sanya ƙasar, za su haifar da tarnaƙi wajen tattaunawar sulhu da ƴan tawayen M23, waɗanda suke ci gaba da samun nassarar kame wasu yankunan gabashin Jamhuriyar Dimokaɗiyar Congo cikin wannan shekara.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/BRuZ
👍
🙏
❤️
😢
😂
29