
RFI Hausa
February 27, 2025 at 04:29 PM
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan ƙorafe-ƙorafen datse wa ma’aikatan jihar albashi.
Ƙarin bayani: https://rfi.my/BS1v

👍
❤️
🙏
😂
😮
😢
86