RFI Hausa

RFI Hausa

445.3K subscribers

Verified Channel
RFI Hausa
RFI Hausa
February 28, 2025 at 02:49 PM
Yanzu haka ana kan gudanar da bikin ƙaddamar da sansanin alhazai mafi girma kuma irinsa na farko a Ghana kamar yadda shugaban ƙasar, John Dramani Mahama ya yi alƙawarin samarwa a lokacin yaƙin neman zaɓensa. Tuni dai shugaban ƙasar ya rage farashin kujerar aikin hajji domin sauƙaƙa wa Musulman da ke tafiya Makkah don sauke farali.
Image from RFI Hausa: Yanzu haka ana kan gudanar da bikin ƙaddamar da sansanin alhazai mafi ...
👍 ❤️ 🙏 😢 😮 100

Comments