
RFI Hausa
February 28, 2025 at 03:15 PM
Hukumomin Saudiya sun sanar da ganin jinjirin watan Ramadan, abin da ke nufin za a tashi da azumi a gobe Asabar.
Shin kun ga wata a yankunanku?

❤️
👍
🙏
😂
😢
😮
118