
RFI Hausa
February 28, 2025 at 07:21 PM
Yayin ganawa da manema labarai bayan tattaunawar sirri da shugabannin biyu suka yi, an samu tada jijiyoyin wuya da kuma mahawara mai zafi tsakanin shugabannin dangane da kawo ƙarshen yakin.
Karin bayani: https://rfi.my/BSFt

👍
🙏
😂
❤️
😮
20