
VOA Hausa
February 17, 2025 at 09:31 PM
Wani jirgin saman kamfanin Delta ya rikito a filin saukar jiragen saman kasa da kasa na Pearson da ke birnin Toronto a yau Litinin, a cewar jami'ai, inda tashar talabijin ta CBC ta ba da rahoton cewar jirgin ya tuntsura ne yayin sauka. https://www.voahausa.com/a/jirgin-kamfanin-delta-ya-yi-saukar-gaggawa-a-filin-saukar-jiragen-saman-toronto/7978318.html
😢
👍
🙏
❤️
🍎
😂
😮
26