VOA Hausa

VOA Hausa

32.5K subscribers

Verified Channel
VOA Hausa
VOA Hausa
February 18, 2025 at 01:00 PM
Wakilin iyalan Clark, Farfesa C.C Clark, ne ya tabbatar da mutuwar tsohon kwamishinan yada labaran gwamnatin tarayyar Najeriya kuma jagora a yankin kudu maso kudancin kasar a yau Talata. https://www.voahausa.com/a/shuguban-kungiyar-pandef-edwin-clark-ya-rasu-yana-da-shekara-97/7978893.html
Image from VOA Hausa: Wakilin iyalan Clark, Farfesa C.C Clark, ne ya tabbatar da mutuwar tso...
👍 😢 ❤️ 😂 🙏 11

Comments