HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
February 13, 2025 at 06:18 PM
*MU YAWAITA SALATI A GARESHI SAW A DAREN JUMAA DA RANAR JUMA'A* Sheikh Uthaimin (Rh) Yace: "Ya Kai ɗan uwana ka yawaita yima Annabi salati sai imaninka ya ƙaru al'amuranka kuma suyi maka sauƙi". [رياض الصالحين ٥/٤٧٠] - Telegram https://t.me/hausaislamicpicturesquotes - Instagram https://instagram.com/hausa.islamic.pictures.quotes?igshid=11g6c9k6osqg5
🙏 ❤️ 👍 4

Comments