
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
February 14, 2025 at 08:23 AM
*YININ JUMA'A MAFI ALKHAIRIN YINI:*
-
"Mu yawaita yiwa Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama salati acikin wannan yini mai albarka, dõmin shine yini mafi alkhairin da rana ta fito acikinsa"
-
"Manzon Allah ﷺ, yace: mafi alkhairin yini wanda rana ta fito acikinsa, shine yinin juma'a, acikinsa aka halicci annabi Adam, kuma acikinsa aka shigar dashi aljannah, kuma acikinsa aka fitar dashi daga cikinta, sannan kuma baza'a tashi alƙiyamah ba face sai acikin ranar juma'a"
Muslim ne ya ruwaito (854)
-
-
Telegram chennel 👇
https://t.me/hausaislamicpicturesquotes
❤️
🥰
3