HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
February 19, 2025 at 06:53 AM
RAMADHAN 3
Istighfari, kowane ɗan Adam mai kuskure ne, sai dai mafi alkhairin masu kuskure sune wanda suke tuba, tunda ɗan adam ya kasance mai kuskure ya zama wajibi yayi gaggawan yin addu'a da neman gafarar Ubangijinsa ko Allah zai ji tauayinsa ya gafarta mishi.
#hausaislamicpicturesquotes
WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i
🙏
❤️
👍
🥰
12