HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
February 21, 2025 at 05:17 AM
RAMADHAN 5
Raya zuciya, yana da kyau mumini ya rayar da zuciyarsa da karatu da bincike a cikin littatafai da sauraron karatuttuka na Malaman Sunnah wanda suke bayyana falalar azumi da hukunce hukuncen azumi har zuciyarka ta samu damar yin bauta ga Allah (ﷻ).
#hausaislamicpicturesquotes
WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i
❤️
👍
🙏
6