
HAUSA ISLAMIC PICTURES QUOTES
February 23, 2025 at 12:49 PM
RAMADHAN 7
Abdullah ɗan Umar (RA) ya ce: Na ji Manzon Allah (ﷺ) yana cewa: "Idan ku ka ga wata to ku yi azumi, haka idan ku ka ganshi to ku sha ruwa, idan kuma a ka rufe muku shi baku ganshi ba, to ku ƙaddara masa ku cike talatin".
Bukhari da Muslim
#hausaislamicpicturesquotes
WhatsApp Channel
https://whatsapp.com/channel/0029Va5y54uInlqKRdTL2l1i
🙏
❤️
👍
5