Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
February 27, 2025 at 07:17 PM
NISFU SHA'ABAN 1446BH Intizarul Imamul Muntazar yankin Sokoto sun gabatar da taron tunawa da ranar haihuwar Imamin zamaninmu (Ajf). A taron an gabatar da Team presentation tare da Display (Music performance) tare sauraren jawabi ga babban bako da yammaci. A dare an shirya kebantaccen walima a tsakanin Muntazirun da iyayen Muntazirun tare da JASAZ wanda aka rarraba kyaututtuka ga Muntazirun bisa himma da jajircewa da kuma iyayen da suke bada gudunmawa ga tafiyar Intizar a wannan yanki. 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: NISFU SHA'ABAN 1446BH  Intizarul Imamul Muntazar yankin Sokoto sun gab...
❤️ 5

Comments