Intizarul Mahdi WhatsApp Channel

Intizarul Mahdi

1.8K subscribers

About Intizarul Mahdi

Intizarul Mahdi WhatsApp Channel ne na INTIZARUL IMAMUL MUNTAZAR karkashin jagorancin Sheikh Ibraheem Zakzaky (H). #we_await_imam(Ajf)

Similar Channels

Swipe to see more

Posts

Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/27/2025, 7:48:28 PM
Post image
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/27/2025, 7:48:28 PM
Post image
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/28/2025, 7:47:02 AM

🤲 *JUMA'AR IMAM (AJF)* *ايْنَ وَجْهُ ٱللَّهِ ٱلَّذِي إِِلَيْهِ يَتَوَجَّهُ ٱلاوْلِيَاءُ.* _Ina fuskar Allah wanda gare shi ne waliyyai ke karkata.._ #Du'a'u_Nubda #IntizarulFaraj #Mahdawiyyah #AlajalAlajalYaMaula 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

Post image
❤️ 🙏 2
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/27/2025, 7:48:29 PM

NISFU SHA'ABAN 1446BH Membobin Intizarul Imamul Muntazar dake yankin Zaria sun gabatar da taron tunawa da ranar Haihuwar Imamin zamaninmu a ranar Laraba. An gabatar da wakoki tare da jawabi ga mahalarta taron da ya gudana a CEDDERT HALL dake zangon shanu samaru, Zaria. Labari Cikin Hotuna. 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

Post image
❤️ 3
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/27/2025, 7:48:27 PM
Post image
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/28/2025, 7:39:22 AM

📸 *SALATI* | _Mafificin lokuta a ranar Juma'a shi ne bayan la'asar, a lokacin anso a yawaita salatin Annabi (S.A.W.W) da cewa: "Allahuma Salli Ala Muhammad Wa Aali Muhammad Wa Ajjil Farajahum."_ _Du'a'u Ma'arifat [Allahumma Arrifi Nafsaka] -_ _Du'a'u Nudba -_ _Du'a'u Ghareeƙ [Ya Allahu Ya Rahman Ya Rahim Ya Muƙallibal Ƙulub Sabbi Ƙalbi Ala Dinik.] -_ _Muna roƙon a karanta Suratul Fatiha a wannan rana ga Shahidanmu da Muminai da ake zalunta a duk fadin duniya da addu'o'i na musamman ga jaruman al'ummar Falasɗinu._ #AdriknaYaMaula #Al'ajalYaHujjatallah #AllahummaAjjilFarajaAaliMuhammad 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

Post image
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/28/2025, 5:14:54 PM

📸 SHA'ABAN | Sallah Raka’a 10. Fatiha 1 - Sabbih 10. Bayan an yi sallama sai a yi Salatin Annabi 100. Manzon Allah (S.A.W.W) yace; Na rantse da wanda ya aiko ni da gaskiya a matsayin Annabi, wanda zai yi wannan Sallah Allah zai tayar masa da birane dubu a cikin Aljanna a cikin ni’ima, kuma koda mutanen sammai da kassai za su taru don irga ladan wanda ya yi wannan sallah ba za su iyaba, sannan kuma Allah zai biya masa bukatu dubu. #DARENTALATIN | Ikbalul A'amal #AdriknaYaMaula #Al'ajalYaHujjatullah #AllahummaAjjilFarajaAaliMuhammad 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

Post image
❤️ 🙏 2
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/28/2025, 8:27:24 AM

🎦 JAGORAN SHIRIYA [02] | AIKIN IMAM MAHDI (AJF) – Sayyid Abdullahi Ashura Imam Mahdi (Ajf) in yazo akwai abinda zai yi. Mashru'in da Imam Mahdi (Ajf) zai zo ya yi abinda da maulana Sayyid Zakzaky (H) a yanzu yake yi. Aiki da (Sayyid Zakzaky ke yi) ɓangare ne na aikin Imamul Hujja. Shi Jagora (Sayyid Zakzaky (H)) wani ɓangare ne na zuhurin Sahibul Asr Waz-Zaman (Ajf). JAGORA SHIRIYA: FITILA MAI HASKA TAFARKIN IMAM MAHDI (AJF) Tsawon Lokaci (Duration) 04:19 @intizarulmahdi 📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

🙏 ❤️ 👍 6
Video
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/27/2025, 7:48:27 PM
Post image
Image
Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
2/27/2025, 7:48:26 PM
Post image
❤️ 1
Image
Link copied to clipboard!