Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
February 27, 2025 at 07:48 PM
NISFU SHA'ABAN 1446BH Membobin Intizarul Imamul Muntazar dake yankin Zaria sun gabatar da taron tunawa da ranar Haihuwar Imamin zamaninmu a ranar Laraba. An gabatar da wakoki tare da jawabi ga mahalarta taron da ya gudana a CEDDERT HALL dake zangon shanu samaru, Zaria. Labari Cikin Hotuna. 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: NISFU SHA'ABAN 1446BH  Membobin Intizarul Imamul Muntazar dake yankin ...
❤️ 3

Comments