Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
February 28, 2025 at 07:39 AM
📸 *SALATI* | _Mafificin lokuta a ranar Juma'a shi ne bayan la'asar, a lokacin anso a yawaita salatin Annabi (S.A.W.W) da cewa: "Allahuma Salli Ala Muhammad Wa Aali Muhammad Wa Ajjil Farajahum."_ _Du'a'u Ma'arifat [Allahumma Arrifi Nafsaka] -_ _Du'a'u Nudba -_ _Du'a'u Ghareeƙ [Ya Allahu Ya Rahman Ya Rahim Ya Muƙallibal Ƙulub Sabbi Ƙalbi Ala Dinik.] -_ _Muna roƙon a karanta Suratul Fatiha a wannan rana ga Shahidanmu da Muminai da ake zalunta a duk fadin duniya da addu'o'i na musamman ga jaruman al'ummar Falasɗinu._ #adriknayamaula #al'ajalYaHujjatallah #allahummaajjilfarajaaalimuhammad 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: 📸 *SALATI* | _Mafificin lokuta a ranar Juma'a shi ne bayan la'asar, a...

Comments