
Intizarul Mahdi
February 28, 2025 at 05:14 PM
📸 SHA'ABAN | Sallah Raka’a 10. Fatiha 1 - Sabbih 10. Bayan an yi sallama sai a yi Salatin Annabi 100. Manzon Allah (S.A.W.W) yace; Na rantse da wanda ya aiko ni da gaskiya a matsayin Annabi, wanda zai yi wannan Sallah Allah zai tayar masa da birane dubu a cikin Aljanna a cikin ni’ima, kuma koda mutanen sammai da kassai za su taru don irga ladan wanda ya yi wannan sallah ba za su iyaba, sannan kuma Allah zai biya masa bukatu dubu.
#darentalatin | Ikbalul A'amal
#adriknayamaula #al'ajalYaHujjatullah #allahummaajjilfarajaaalimuhammad
📱https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
🙏
2