Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
February 28, 2025 at 07:11 PM
NISFU SHA'ABAN 1446BH Membobin Intizarul Imamul Muntazar dake ɓangaren Malumfashi sun gabatar da taron tunawa da ranar Haihuwar Imamin zamaninmu tare da walima. Ranar talata aka gabatar da walima na musamman da dare sai ranar laraba akai khatmar program ɗin tare da jawabi daga babban baƙo mai taken: Imam Mahdi Tabbataccen Alƙawari. Labari Cikin Hotuna. 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: NISFU SHA'ABAN 1446BH  Membobin Intizarul Imamul Muntazar dake ɓangare...
❤️ 6

Comments