
Intizarul Mahdi
March 1, 2025 at 10:07 AM
NISFU SHA'ABAN 1446BH
Membobin Intizarul Imamul Muntazar reshen Ɗanja (yankin Zaria) sun gabatar da taron tunawa da ranar haihuwar Imamul Asr (Ajf) a ranar Alhamis 27/02/2025.
Taron ya sami halartar yan uwan garin inda Muntazirun suka gabatar da Display da Team presentation na Qur'an Team, Health and First Aid, Science and Technology tare da Craft and Design da music performance na waƙoƙin Imamul Asr (Ajf).
Labari Cikin Hotuna.
📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20

❤️
👍
2