Intizarul Mahdi
Intizarul Mahdi
March 1, 2025 at 10:48 AM
NISFU SHA'ABAN 1446BH Membobin Intizarul Imamul Muntazar reshen Katsina sun gabatar da taron tunawa da ranar haihuwar Imamul Asr (Ajf). Taron na tsawon kwanaki uku an gabatar da ziyarar makabarta (daya daga cikin Marhuman Intizar dake garin) da wasanni na musamman a rana da biyu. A ranar ƙarshe, rana ta uku an gabatar da ta siliya mai taken IMAM MAHDI TABBATACCEN ALKAWARI babban baƙo mai jawabi ma akan wannan maudu'i yai jawabinsa. Labari Cikin Hotuna. 📱 https://whatsapp.com/channel/0029VaCAJv2EwEjrsx6pUS20
Image from Intizarul Mahdi: NISFU SHA'ABAN 1446BH  Membobin Intizarul Imamul Muntazar reshen Katsi...
❤️ 3

Comments