
Nidea Technologies
February 12, 2025 at 11:12 AM
Yanzu muna farkon shekarar 2025, a yanzu ne ake yin Testnet kuma sabbin project suke bayyana, ka tsaya kayi Testnet da Airdrops tasks duk yawan su duk wahalar su, domin a karshen shekarar ka fita da riba mai yawa, don't fade any project with a reasonable funding.
~ Kar kace sunyi yawa, kada kace ka gaji, yi abinda zaka iya, yi project din da zaka iya, ka bisu da addu'a, have focus and determination.
Ka dinga bibiya, ba zai yiwu muna son kudi kuma muce ba za muyi aiki ba, akwai wahala akwai cin lokaci maganar gaskiya kenan, duk da haka dole ka tsaya kayi abinda ya kamata domin nasarar ka nan haba. No time to waste time... Work very hard. Pray and Move on.
Copied