
Nidea Technologies
68 subscribers
About Nidea Technologies
Blockchain, Information Technology and Cybersecurity. ~ Follow this link to view our catalogue on WhatsApp: https://wa.me/c/2348104243878 ~ Join our Telegram Channel: https://t.me/NideaTechnologies ~ Join our WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/JLpqRo2gWAkBLYz2sGCRbC ~ Follow us on Facebook: https://www.facebook.com/nideatechnologies?mibextid=ZbWKwL
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Humanity Protocol application Ιinsu ya zama live a playstore. πππππ https://play.google.com/store/apps/details?id=com.humanityapp *Nidea Technologies* https://t.me/NideaTechnologies

*CEX.IO Airdrop Update* CEX.IO za su bada Airdrop Ιinsu ta cikin BeCEXY, don haka dole kowa yayi register da su, kamar yanda muka yi kwanakin baya, wanda bai yi ba ya tabbata yayi Registration link https://becexy.io/portal/welcome?r=ZTXM5VHV Ka Ιauki link Ιin ka buΙe sa a cikin Chrome ko Mises Browser, bayan kayi register ka tabbata kayi waΙannan abubuwan 3: 1. Linking na Telegram account Ιinka 2. Linking na Phantom wallet: za a Ιora token Ιin akan Solana ne, don haka ayi amfani da Phantom wallet. 3. Ka cike CEXY Code: wannan code ne da dole sai ka shigar da shi, ana samun code Ιin a Telegram Channel ko YouTube Channel ta BeCexy, kowane code yana da iya adadin mutanen da za su yi amfani da shi, kullum suna saka Code Ιin, sai a saka ido a Telegram Channel Ιinsu. Assalam Technologies π¨βπ» https://whatsapp.com/channel/0029VaEMRYH2P59qLrNNTU2X


Ga waΙanda suka yi Notcoin Notcoin sun raba stickers ga waΙanda suka yi Notcoin, an raba stickers Ιin kowa an basa gwargwadon matakin da yake a Notcoin Ιin da kuma participating Ιinsa. Ka danna wannan link Ιin domin Claiming stickers Ιinka πππππ https://t.me/notgames_bot/profile Free ake yin Claiming, sannan babu referral reward. Sun bada kwana 10 kowa yayi Claiming, nan gaba za su buΙe Trading Ιinsu. *Nidea Technologies* https://t.me/NideaTechnologies


*XOS Testnet* WaΙanda suke yin XOS suke Claiming Points kullum, akwai kuma Testnet da ake yi shima wanda nasan already kusan kowa ya fara. Suna bada Faucet Ιinsu duk bayan kwana 3, kuma dole sai kana da Referral koda guda 1 ne sannan za su riΖa baka, a daure a riΖa participate. - Faucet: https://faucet.x.ink/ - Dex: https://dex.x.ink/swap - Explorer: https://testnet.xoscan.io/ *Assalam Technologies* π¨βπ» https://t.me/AssalamTechnologies


*Humanity Protocol Update* Kowa ya tabbata yayi linking na Social Accounts Ιinsa da Humanity aΖalla account guda 3, sun ce yin linking Ιin yana daga cikin abubuwan da za su duba idan sun zo yin Airdrop (Airdrop criteria) https://testnet.humanity.org/login?ref=abbasunusi Assalam Technologies π¨βπ» https://whatsapp.com/channel/0029VaEMRYH2P59qLrNNTU2X


*Towns Protocol* π°π₯π https://app.towns.com/t/0xa12bd6d914eef1469febc15da57bdab7b1b87484/ Kayi ΖoΖari kayi Join kafin a gama, duka waΙanda suke yinsa a duniya ba su wuce 500k mutane ba da wani abu. - Kayi register da Gmail Ιinka, bayan kayi register sai kayi Join group na mutane - Ga group Ιin mu da mu kayi creating, bayan kayi register sai kayi Join - Idan ka gama register ka danna kan Profile Ιinka za ka ga wallet address na Base ETH sai kayi copy ka tura ko na $2 ne - Idan kayi Join group za su baka Points, sannan akwai Daily Check-in shima idan kayi za su baka Points, kayi ΖoΖari kar ka riΖa fashin Daily Check-in, sbd za ka fi samun Points da yawa. Link: πππππ https://app.towns.com/t/0xa12bd6d914eef1469febc15da57bdab7b1b87484/ Assalam Technologies π¨βπ» https://t.me/AssalamTechnologies


Nan bada jimawa ba za a maida shi kan Play Store, with the new name and new features. We're working on it </> Assalam Technologies π¨βπ» -Telegram: https://t.me/AssalamTechnologies -WhatsApp Channel: https://whatsapp.com/channel/0029VaEMRYH2P59qLrNNTU2X


Paws sun bar kan Telegram, yanzu ta kan website Ιinsu za ayi login, duk bayanan mu yana wajensu. Link: πππππ https://paws.community/app Assalam Technologies π¨βπ» https://t.me/AssalamTechnologies

*Earnos Airdrop* Wannan Airdrop Ιin take it serious, suna da alaΖa da Xion, may be ma ko project Ιinsu ne. Link πππππ https://app.earnos.com?ref=abbasunusi - Kayi Sign up da Gmail Ιinka - Daily Check-in - Kayi Missions Ιin da suke Available Assalam Technologies π¨βπ» https://t.me/AssalamTechnologies

An fara duba allocation na Paws Visit: ππ»ππ»ππ»ππ» https://paws.community/app Idan ka yi login sai kaje shafin Claim Assalam Technologies π¨βπ» -Telegram: https://t.me/AssalamTechnologies -WhatsApp Channel: https://whatsapp.com/channel/0029VaEMRYH2P59qLrNNTU2X