
Nidea Technologies
February 12, 2025 at 11:26 AM
Pi za suyi Launching Open Network ranar 20 ga watan February.
Kasuwar OKX da kasuwar Bitget sun sanar za suyi listing ɗin Pi a ranar.
Allah ya kawo mu lokaci Pi zai shiga kasuwa, bayan tsawon jira da aka yi na shekaru 6.
Assalam Technologies 👨💻
-Telegram:
https://t.me/AssalamTechnologies
-WhatsApp Channel:
https://whatsapp.com/channel/0029VaEMRYH2P59qLrNNTU2X
