
Aminiya
February 21, 2025 at 02:04 PM
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Borno, ta daƙile wani yunƙuri da ’yan bindiga suka yi na sace wani mutum a Sabon Garin Lassa da ke Ƙaramar Hukumar Askira Uba.
Karin bayani: https://aminiya.ng/yan-sanda-sun-da%c6%99ile-satar-mutane-sun-kama-wasu-3-a-borno/