
Aminiya
277 subscribers
About Aminiya
Sahihin Shafin Jaridar Aminiya. Jaridar Hausa Ta Rukunin Kamfanin Media Trust; Mamallakin Jaridar Daily Trust, Trust TV Da Kuma Trust Radio.
Similar Channels
Swipe to see more
Posts

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ce matsalar da ke addabar jam’iyyar PDP ba ta tsaya kan Atiku Abubakar kaɗai ba, face tana da nasaba da girman kai tsakanin shugabannin jam’iyyar. Karin bayani: https://aminiya.ng/ba-atiku-ka%c9%97ai-ba-ne-matsalar-pdp-gwamna-lawal/

Wata kotun shari’ar Musulunci da ke Kofar Kudu a Jihar Kano, ta yanke wa wasu mutum bakwai hukuncin ɗauri, bayan da suka ji wa wani ɗan sanda rauni yayin da ake ƙoƙarin cafke su. Karin bayani: https://aminiya.ng/an-%c9%97aure-mutum-7-kan-yi-wa-%c9%97an-sanda-rauni-a-kano/

Fadar White House ta sanar da cewa Shugaba Trump zai yanke shawara kan ko Amurka za ta ta shiga cikin yaƙin Isra’ila da Iran cikin makonni biyu masu zuwa.


Wata kotu a kasar Amurka ta yanke wa wasu ’yan Najeriya su biyar hukuncin daurin shekaru 159 bisa samun su da da laifin damfarar Amurkawa sama da 100. https://aminiya.ng/kotun-amurka-ta-daure-yan-najeriya-5-shekaru-159-kan-aikata-damfara/

Al’ummar garin Kaura Namoda da ke Jihar Zamfara, sun gudanar da sallar roƙon ruwa bayan da aka shafe kwanaki ba tare da an samu ruwan sama ba. Karin bayani: https://aminiya.ng/yadda-manoma-suka-yi-adduar-ro%c6%99on-ruwa-a-zamfara/

Kotu ta ba da belin Natasha kan N50m kan zargin bata sunan Akpabio https://aminiya.ng/kotu-ta-ba-da-belin-natasha-kan-n50m-kan-zargin-bata-sunan-akpabio/

Firaministan Birtaniya, Keir Starmer ya buƙaci Donald Trump kada ya ɗauki matakin soji kan Iran, yana mai kiran da a biyo wa lamarin ta hanyar lalama. https://aminiya.ng/muna-shawartar-trump-kada-ya-shiga-ya%c6%99in-iran-da-israila-birtaniya/

Ministan Tsaron Isra’ila, Israel Katz ya ce ba zai yiwu su bar jagoran addinin Iran, Ayatollah Ali Khamenei a raye ba. https://aminiya.ng/ba-zai-yiwu-mu-bar-khamenei-a-raye-ba-israila/

’Yan bindiga sun kashe manoma 24 a Katsina https://aminiya.ng/yan-bindiga-sun-kashe-manoma-24-a-katsina/

Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan kada a kuskura a shiga tsakanin yaƙin da Iran da Isra’ila ke fafatawa ta hanyar amfani da ƙarfin soji. https://aminiya.ng/kar-a-kuskura-a-shiga-cikin-ya%c6%99in-iran-da-israila-mdd/