Aminiya
Aminiya
February 21, 2025 at 03:32 PM
Gwamnatin Tarayya, ta bayyana cewa ba ta shigo da kayan abinci daga ƙasashen waje ba, duk da cewa farashin kayan abinci ya ragu a kasuwanni.  Karin bayani: https://aminiya.ng/karyewar-farashi-ba-mu-shigo-da-kayan-abinci-daga-waje-ba-minista/

Comments