Aminiya
Aminiya
February 21, 2025 at 05:36 PM
Gwamnan Jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya bayar da umarnin dakatar haƙar ma’adanai a faɗin jihar daga ranar 21 ga watan Fabrairu, 2025.  Karin bayani: https://aminiya.ng/gwamnatin-filato-ta-dakatar-da-ha%c6%99ar-maadinai-saboda-matsalar-tsaro/

Comments