Aminiya
Aminiya
February 21, 2025 at 08:23 PM
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Ƙasa (TCN), ya bayyana cewa wasu yankunan Abuja za su fuskanci katsewar wuta a ƙarshen mako saboda aikin gyara da za a yi wa na'urorin lantarki. Karin bayani: https://aminiya.ng/wasu-sassan-abuja-za-su-kasance-cikin-duhu-a-%c6%99arshen-mako-tcn/

Comments