Aminiya
Aminiya
February 22, 2025 at 06:15 AM
Gwamnatin Jihar Yobe, ta rattaba hannu kan kwangilar gina gadar sama da titin ƙarƙashin ƙasa a tsakiyar garin Damaturu, Babban Birnin Jihar, kan kuɗi Naira biliyan 22.3.  Karin bayani: https://aminiya.ng/gwamnatin-yobe-za-ta-gina-gadar-sama-a-kan-n22-3bn/

Comments