
Aminiya
February 22, 2025 at 09:04 AM
Hukumar Sibil Difens (NSCDC), a Jihar Yobe, ta kama wasu mutum 17 da ake zargi da satar kayayyakin lantarki da na’urorin sadarwa a jihar.
Karin bayani: https://aminiya.ng/sibil-difens-ta-cafke-mutum-17-kan-aikata-sata-a-yobe/