Aminiya
February 22, 2025 at 01:17 PM
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Jihar Kano (SEMA) da Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA), sun fara raba kayayyakin tallafi ga mutum 507 da ambaliyar ruwa ta shafa a jihar a 2024.
Karin bayani: https://aminiya.ng/ambaliyar-ruwa-gwamnatin-kano-ta-raba-kayan-tallafi/