Aminiya
Aminiya
February 22, 2025 at 07:51 PM
Rundunar ’yan sandan Jihar Legas ta cafke wani mutum mai shekaru 28, Samuel Alfred bisa zargin yi wa wata agolarsa fyaɗe har ta samu juna biyu. https://aminiya.ng/wani-mutum-ya-yi-wa-agolarsa-fya%c9%97e-ta-samu-juna-biyu/

Comments