Aminiya
Aminiya
February 23, 2025 at 10:39 AM
Rundunar ‘yan sandan yankin Biu ta tsare wasu mutane biyu da ake zargi da kashe wata mata ‘yar shekara 50 da ake zargi da bokanci da maita. https://aminiya.ng/an-kama-mutum-biyu-kan-kisan-wata-mata-saboda-maita/

Comments