Aminiya
Aminiya
February 23, 2025 at 10:42 AM
Shugaban Majalisar Wakilai, Dokta Abbas Tajudeen ya ce Kasafin Kuɗin Nijeriya na baɗi zai ba da damar kafa ƙarin makarantu na matakin tarayya a mazaɓarsa ta Zariya. https://aminiya.ng/za-a-kafa-%c6%99arin-makarantu-a-zariya-abbas-tajudeen/

Comments