Aminiya
Aminiya
February 23, 2025 at 08:42 PM
Fitaccen Malamin Addinin Musuluncin nan, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce har yanzu Najeriya na neman shugabanni nagari da za su fifita jin daɗin al’umma maimakon mayar da hankali kan wajen tara wa kansu dukiya. Karin bayani: https://aminiya.ng/har-yanzu-najeriya-na-bu%c6%99atar-shugabanni-nagari-sheikh-gumi/

Comments