Aminiya
February 24, 2025 at 06:15 AM
Mahaifin yaron ya je biyan kuɗin makaranta, inda ya samu malamin yana dukan ɗan nasa tare da naushin sa, saboda yaron ya sha magawaro a lokacin 'break'. Bayan ya kai ƙara, shugabar makarantar ta umarce shi ya fice daga harabar.
Ƙarin bayani: https://aminiya.ng/ana-zargin-malami-da-azabtar-da-%c9%97alibi-saboda-shan-mangwaro-a-makaranta/