
Aminiya
February 27, 2025 at 03:12 PM
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan ƙorafe-ƙorafen rage wa ma’aikatan jihar albashi.
Karin bayani: https://aminiya.ng/abba-ya-ba-da-umarnin-bincike-kan-rage-wa-maaikatan-kano-albashi/