
Aminiya
February 28, 2025 at 01:52 PM
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya dakatar da Muƙaddashin Shugaban Ma’aikata kuma Babban Sakataren Tsare-Tsare, Salisu Mustapha, kan badaƙalar zaftare albashin ma'aikata ba bisa ƙa’ida ba.
Karin bayani: https://aminiya.ng/rage-albashi-abba-ya-dakatar-da-mu%c6%99addashin-shugaban-maaikatan-kano/