Al-Wesam Center
January 31, 2025 at 05:05 AM
Yana daga cikin mafi girman biyayya ga Iyaye, ka haddace Alƙur'ani.
Domin a ranar alƙiyama za'a sanya musu kambi irin na sarauta.👑
Sai su ce Allah saboda me aka saka mana wannan?
Sai a ce da su, saboda ɗan ku ya haddace Alƙur'ani ne, aka saka muku wannan kambi 🌾💚
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran
❤️
💚
2