Al-Wesam Center
January 31, 2025 at 05:06 AM
A asali Qur'ani abu ne mai sauƙi, amma wani lokacin mutum yakan aikata wani saɓo da zai sanya Qur'ani ya zama mai wahala a gare shi, domin Allah ya yi masa uƙuba akan laifin da ya aikata💚🌾
Sheikh Abdulkarim Khudair
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran
❤️
👍
😢
4