
Al-Wesam Center
February 3, 2025 at 08:25 AM
Kar ka ce sai gobe zan fara!
Domin baka san gobe da wane irin uzuri zata zo maka ba.
Ka yi amfani da lokacin ka na yanzu wajen riƙo da Alƙur'ani da aiki da shi💚🌾
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran
👍
1