Al-Wesam Center
Al-Wesam Center
February 4, 2025 at 05:17 AM
Idan ka kasance cikin masu bada uzurin cewa basu da lokaci ne shi yasa basa karatun Qur'ani! To ka duba kaga tsawon lokacin da kake ɗauka kana amfani da wayar ka. A nan ne zaka gane kana da lokacin karatun Qur'ani, kawai dai Shaiɗan yaci nasara akan ka ne.💚🌾 #alwesamforquran WhatsApp Channel 👇🏼 https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w Telegram Channel👇🏼 https://t.me/alwesamforquran
❤️ 👍 🙏 5

Comments