
Al-Wesam Center
February 6, 2025 at 05:17 AM
Kada ka bari rikicin duniya ya raba ka da abin da aka halicci domin shi (bautar Allah)
Ita wannan duniyar ba za'a samu komai a cikin ta ba sai abin da Allah ya rubuta zaka samu💚🌾
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran
❤️
👍
💚
3