
Al-Wesam Center
February 6, 2025 at 05:19 AM
Watan Sha'aban watan makaranta Qur'ani.
Ka fara shiri domin tunkarar Ramadan.
Ka ƙara yawan wuridin karatun Alƙur'anin ka na kullum koda da shafi ɗaya ne💚🌾
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran
❤️
🙏
3