
Al-Wesam Center
February 7, 2025 at 12:24 PM
*Daga Cikin Amfanin Kallon Qur'ani*
"Ban ga wani abu da yake ƙarawa mutum hankali da basira, ya baiwa jiki kariya, sannan ya samarwa da mutum farin ciki ba, kamar yawan kallon littafin Allah (Alƙur'ani)"💚🌾
Sheikhul Islam Ibn Taimiyyah
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran