Al-Wesam Center
Al-Wesam Center
February 7, 2025 at 12:25 PM
*To mu kuma me zamu ce yanzu!?😥* Sheikhul Islam Ibn Taimiyya ya haddace Qur'ani tun bai haura shekara goma ba, sannan ya san dukkanin ƙira'o'in Qur'ani tare da tafsirin shi. A ƙarshen rayuwar sa lokacin da yana zaune a kurkuku ya yi saukar Qur'ani guda 80 a tsawon zamansa a kurkukun, ya ɗauko sauka ta 81 Allah ya yi masa rasuwa a daidai lokacin da yake karanta faɗin Allah: *﴿ إِنَّ ٱلۡمُتَّقِينَ فِي جَنَّٰتٖ وَنَهَرٖ ۝ فِي مَقۡعَدِ صِدۡقٍ عِندَ مَلِيكٖ مُّقۡتَدِرِۭ ۝ ﴾ [القمر: ٥٤ - ٥٥]* Amma a haka yake cewa: *"Na yi nadamar ɓata lokaci Ni akan abin da ba ma'anonin Qur'ani ba"* *To mu kuma me zamu ce yanzu!?* #alwesamforquran WhatsApp Channel 👇🏼 https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w Telegram Channel👇🏼 https://t.me/alwesamforquran
😢 1

Comments