
Al-Wesam Center
February 9, 2025 at 02:25 PM
Sai kaga mutum ya daina karanta Alƙur'ani da hujjar uzurruka sun yi masa yawa.
To ai babu abinda zai taimaka maka akan uzurrukan kamar albarkar karatun Alƙur'ani.💚🌾
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran