
Al-Wesam Center
February 9, 2025 at 02:25 PM
Babu wani bawa da zai so Alƙur'ani haƙiƙanin soyayya, ya yi riƙo da shi haƙiƙanin riƙo, face sai ya samu karɓuwa a gurin Allah sannan ya samu karɓuwa a wajen mutane 🌾💚
#alwesamforquran
WhatsApp Channel 👇🏼
https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w
Telegram Channel👇🏼
https://t.me/alwesamforquran
❤️
👍
6