Al-Wesam Center
Al-Wesam Center
February 15, 2025 at 05:50 AM
Ibnul Qayyim Aljauziyya yake cewa: Da a ce mutane sun san abin da yake cikin karatun Alƙur'ani tare da tadabburi (Fahimtar ma'anar shi) da sun shagaltu da shi, sun rabu da komai🌾💚 #alwesamforquran WhatsApp Channel 👇🏼 https://whatsapp.com/channel/0029VaBOzv6BA1ey8K2O8l3w Telegram Channel👇🏼 https://t.me/alwesamforquran
❤️ 🙏 7

Comments