HAUSA TRADING
HAUSA TRADING
February 22, 2025 at 05:28 PM
🗣️ *_ASSALAMU ALAIKUM_* 🙋‍♂️ALLAH sarki wasu sunzata ko namutune wasukuma zasuce Md kodai jikinne haka rayuwa take wasu zasuce MD yayi kudi kawai yajefarmune.🤦‍♂️ _bakomai bane ina Yankin Asia ne🫣_ Kawai nayi busy ne i,m really sorry 🙏 *important update* 🚨 -Yakamata mutanenmu sumayar da hankali ko ba anan ba koma a inane akan ilimin internet irinsu: - *Cyber security* - *Cyber punk* - *software engineering* - *Codin* Dadai sauransu. Mafi yawan yan naija wato yan kudancin nigeria zakuga duk wani abu dayashafi internet a nigeria sune suke juyashi. Misali: *moniepoint* Tosin Eniolorunda is the CEO and co-founder of Moniepoint, a Nigerian fintech company. *opay* Olu Akanmu was the co-CEO of OPay Nigeria until he resigned in July 2023. He was president of OPay Nigeria. *Wema* Moruf Oseni, MD/CEO Wema Bank Plc 👂Zakuga dukansu yan kudancin kasarnan ne. Meyasa komaisu, kuma alhalin munfisu brain🤷‍♂️ 🎤 - Nidai zamucigaba da lesson na Trading kamar yadda mukafara. - sannan zamuna kawo update akan ilimin internet da sauransu insha ALLAH. 📈masha ALLAH wasu daga cikin channel dinnan alhamdulillah suna trading nasu kuma suna samun kudi bisa tsari na addinin musulunci.📉 ~*MANAGING DIRECTOR*~
👍 ❤️ 🙏 👏 💃 😇 😮 🫣 28

Comments